auwal

Labaran Kannywood

 


Fitacciyar jarumar kannywood wacce aka fi sani da maryam yahya wacce take fama da mummunar rashin lafiya.


inda kawarta maryam kk take cewa taga alamun mutane da yawa suna sunaso su guji kawar tasu maryam yahya 

kuma takara dacewa ita tana tare da wakartata maryam yahya kuma bazasu rabuba in allah yayarda kuma tana cewa duk meson ya guji jarumar to ga hanya nan damn ba ace dole sae yayi maamala da ita tunda damn hakane rayuwar take kuma nide muna tare babu me rabamu.Post a Comment