auwal

Labaran Kannywood

 


Duniya ta girgiza sakamakon abunda yafaru da me mark zuckerberg wato me kamfanin whatsapp instagram facebook.


mark yana zaune a kasar america inda kasar tasa ta shiga cikin tunani akan abunda ya faru da dan kasar tasu inda mutane da yawa suna mamaki akan abunda baitaba faruwa ba sae gashi yafaru inda har abada baza a taba mantawa akan abun nan ranar litinin din data wuce 10/4/2021.


a kalla tsawon awa 6 da tsayawarsu to amman iya kudin da yara iyaka na yan awannin nan yasara kudi dama da billiyan biyu 2,000,0000

amman mark yabawa mutane hakuri akan hakan kuma yana fatan insha allah bazai sake faruwa ba

Post a Comment