auwal

Labaran KannywoodFitaccen dan ball din faransa wanda yake buga ball a team dinsa na psg yace baiga me hanashi zuwa team din da yakeso ba kuma yayiwa yan madrid alkawari harda masoyan team din wato fans yace su saka ransu a ruwan sanyi zaizo.


dan wasan Mbappe contact dinsa zai karene a january kuma yace ynx abunda ya tsayar dashi shine soyake contract dinsa ya kare amman dabadan contract ba da bazai zauna ba amman yanzu yace zai jira u kare.
 

Post a Comment