auwal

Labaran Kannywood


 Assalamu Alaikum barka da zuwa wannan website me albarka.


manyan jaruman kannywood mazan su da matansu sunyi shigar kamala da kayan nigeria ansha kyau sai dai kuma ba haka ba wasu mutane da yawa suna magana akan cewa babu wani yanci da aka samu a kasar su baza suyi komai ba da yawa akwai manyan jaruman da basuyi komai ba sunce sai sunga anyi gyara zasuyi murna amman yanzu baza suyi va


 
Amman duk da hakan wasu jaruman  basu fasa murnan ta nigeriar ba 
inda manyan jarumai kamar su.
 
  1. momee gombe
  2. garzali miko
da sauran jarumai da yawa

Post a Comment