A Shirye Nake Na Auri Duk Mai Sona Koda Talaka ne Cewar Maryam Yahya


Maryam Yahya jaruma ce wacce ta dade tana taka rawa a masana'antar kannywood inda take rade radin cewa tabbas duk wanda ya mutu baiyi aure bah kuma yana da damar auren baiyi ba tabbas yayi asara.Saidai mutane da dama sun kalu balanci Maryam Yahya akan cewa bata da mutunci sakamakon tana daukar al adar turawa inda mutane da dama suka duba page din Maryam Yahya in TikTok Akan cewa Maryam yaya babu wanda tayi Following saidai jarumar tace ita ba girman kaine ya sakata tayi wannan abun ba.

Jaruma Maryam Yahya ta bukaci cewa tabbas tana neman mijin aure a hirar su da sukayi da BBC Hausa inda take cewa tabbas tana neman mijin auren indai zai iya daukar nauyin ta kuma ya tabbar wa da duniya tabbas yanason ta ita wannan kaidai ya ishe ta zaman addu'a

 

Post a Comment

Previous Post Next Post