Dalilin Da Yasa Nace Siyasa Bata Da Amfani Cewar Aminu Saira

 


Banga Amfanin da Siyasa ta Tsinanawa Talakan Nigeria ba, a Baya mun tsangwami Jam’iyar PDP sabo da Gazawar ta akan Mulki, mukai ta kumfar baki akan Jam’iyar APC, abin takaici Sai gashi APC na abubuwa mafi muni Fiye da na PDP kaico mu Wallah💔😭 Allah kai mana dauki #trainattack

Allah ne kadai masanin Wanda zai Zama Shugaban Nigeria a 2023. 
Ya Allah muna Tawassili da Sunayen ka kyawawa da Suffofin ka Tsarkak, 
Ya Allah ka zaba mana shuwagabanni Nagari 🤲  Masu Gaskiya, Amana, Tausayin Talaka da kuma Jajircewa wajen Kawo sauyi Na alkhairi a kasar mu Nigeria  🇳🇬 🙏

Post a Comment

Previous Post Next Post