Gidan Badamasi Zango Na 4 Kashi Na 13

 

Gagarumar sanarwar zuwa ga masoyan arewa24 kan shirin Film din nan mai dogon zango wanda fitaccen director din nan wanda akafi sani da falalu a dorayi ya rubuta shi a yaune zasu kawo karshen kashi na 4.


Shin kuwan a cikin wannan shahararren Film din nan waye yake birgeka 

  1. Yaya dan kwabo
  2. Haruna bazuka
  3. Taskar
  4. Sharani
  5. Na'alla mallakar kare
  6. Zaidu
  7. Alhaji Badamasi
  8. Sabira
  9. Junaidiyya 
  10. Zully
Da sauran jaruman da suke ciki kuyi mana comments da sunan da yake birge ku

Post a Comment

Previous Post Next Post