HOTO: Wani matashi a Kano ya cire idon wani almajiri

 

HOTO: Wani matashi a Kano ya cire idon wani almajiri domin ya kai wa bokanyarsa ta hada masa layar bata.Hukumar 'Yan sandan Jihar Kano ta cafke shi, tare da ita wacce ake zargin bokanya ce, suna tsare a hannun 'Yan Sanda.


Gomnati tace zata saka ido akan kalar wa'in nan mutane masu bata mutane a cikin jama'a.


📸: Abdullahi Haruna Kiyawa/facebook

Post a Comment

Previous Post Next Post