Yanzu Yanzu Momee Gombe Ta Fadi Wanda Zata Aura A Kannywood

 

Jarumar Kannywood momee Gombe ta fadi magana mai dadi a yayin hirar su da BBC Hausa a safiyar yaune BBC Hausa suka saki Videon momee Gombe wanda sukayi hira da ita daga bakin me ita.

Inda jarumar take musanta soyayyar da mawakin Hausa wanda aka fi sani da Hamisu Breaker jarumar tace ita ba soyayya suke ba kawai dai abokin aikin ta ne na kannywood.
Jarumar ta kara da cewa ita yanxu birninta na karshe tayi aure kuma tace Amman a yanzu babu wanda suke soyayya dashi a kannywood Amman tace nan bada dadewa ba ko a kannywood din ne ta samu me sonta tabbas zatayi aurenta duk da cewa ta taɓa aure a shekarun baya Amman Bata taɓa haihuwa ba.
Post a Comment

Previous Post Next Post