Header Ads

Barcelona tana shirin daukan dan kwalon gaban Nigeria Ighalo

<
Barcelona na shirin daukan dan wasa mai buga lamba tara (9) dan asalin Nigeria inda zasu sayar da Munir El Haddadi da kuma Suarez.

Odion Ighalo, wanda ke komawa zuwa Turai bayan ya yi wasa a kasar china tare da Changchun Yatai. Barcelona tana neman yan wasa guda biyar ko shida, yana fatan zai ba da dan wasan kamar wasan na Jeison Murillo. Suna son dan wasan da ya kware a iya cin ball(finisher). zabinsu shine Alvaro Morata, ko Ighalo.

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.